91 : 9
قَدۡ أَفۡلَحَ مَن زَكَّىٰهَا
Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo.
Explanation & meanings · 1
- Karɓar imãni da aiki da abinda ya ƙunsa tsarkake rai ne.
قَدۡ أَفۡلَحَ مَن زَكَّىٰهَا
Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo.