Skip to content
الأنعَام /

Aya 101

6 : 101

Aya 101 of الأنعَام (6 : 101). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الأنعَام Ayoyi 165
6 : 101

بَدِيعُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ أَنَّىٰ يَكُونُ لَهُۥ وَلَدٞ وَلَمۡ تَكُن لَّهُۥ صَٰحِبَةٞۖ وَخَلَقَ كُلَّ شَيۡءٖۖ وَهُوَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٞ

Mafarin halittar sammai da ƙasa. Yãya ɗã zai zama a gare Shi alhãli kuwa mãta ba ta kasance ba, a gare Shi, kuma Ya halitta dukkan, kõme, kuma Shĩ, game da dukan kõme, Masani ne?

Explanation & meanings · 1
  1. Shi ne wanda Ya fãri halittarsu bã da Yã kõya daga wani ba. Sautin jan wasalin fa zaiyi sama dõmi bambanci daga mafãri watau sababin abu, ana mĩƙe sautin maddi a gare shi.