48 : 1 إِنَّا فَتَحۡنَا لَكَ فَتۡحٗا مُّبِينٗا Lalle Mũ, Mun yi maka rinjãye (a kan maƙiyanka), rinjaye bayyananne.