Skip to content
Al'zukhruf /

Aya 77

43 : 77

Aya 77 of Al'zukhruf (43 : 77). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Al'zukhruf Ayoyi 89
Sura · Al'zukhruf
Hausa · Gummi
43 : 77

وَنَادَوۡاْ يَٰمَٰلِكُ لِيَقۡضِ عَلَيۡنَا رَبُّكَۖ قَالَ إِنَّكُم مَّٰكِثُونَ

Kuma suka yi kira, "Ya Mãliku! Ubangijinka Ya kashe mu mana " (Mãliku) ya ce: "Lalle kũ mazauna ne."

Explanation & meanings · 1
  1. Watau sunã neman su mutu su huta da ɗaukar aZãba.