Skip to content
Al'safat /

Aya 141

37 : 141

Aya 141 of Al'safat (37 : 141). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Al'safat Ayoyi 182
Sura · Al'safat
Hausa · Gummi
37 : 141

فَسَاهَمَ فَكَانَ مِنَ ٱلۡمُدۡحَضِينَ

Sã'an nan ya yi ƙuri'a, sai ya kasance a cikin waɗanda aka rinjaya.