37 : 142 فَٱلۡتَقَمَهُ ٱلۡحُوتُ وَهُوَ مُلِيمٞ Sai kĩfi ya yi lõma da shi, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi.