105 : 3 وَأَرۡسَلَ عَلَيۡهِمۡ طَيۡرًا أَبَابِيلَ Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.