Skip to content

idan akace dakai yaya imani da Allah yake

السؤال

?Tambaya: idan akace dakai yaya imani da Allah yake

الجواب

:Amsa sai ka ce Imani da Allah shi ne gasgatawa da shi da kuma Imani da kuma Ikirari da samuwar Allah da kadaitakarsa cikin Allahntaka, da Sunayensa da Sifofinsa