Skip to content

idan akace da kai menene Addininka?

السؤال

Tambaya: idan akace da kai menene Addininka?

الجواب

Amsa :sai kace: Addinina shine musulunci, kuma yana nufin mika wuya ga Allah da dayantawa, das akin kai don biyayya ga Allah, da yin hannun riag da shirka da mushrikai, kamar yadda Allah yace: hakika addini (na gaskiya) a wajen Allah shine musulunci. (Ali Imran 19) ya kuma cewa ‘duk wanda ya nemi wani addi ba musulunci ba to ba za’a karba daga gareshi, sannan a ranar lahira yana daga masu asara (Ali Imran) 85. Don haka Allah baya karbar wani addinin sai addininsa daya aiko Annabinmu Muhammad Sallallahu Alaihi wasallam Saboda ya shafe ko wane addini daya gabata wanda yabi wanin musulunci to ya bata, kuma a lahira yana daga asararru da zasu shiga jahannama. Tur da wannan makoma. ?