Skip to content

Idan akace da kai, wanene ubangijinka?

السؤال

Tambaya: Idan akace da kai, wanene ubangijinka?

الجواب

Amsa: to kace Allah shi ne ubangijina, mamallaki, mai halitta, mai juya al’amura, mai suranta halitta, mai tarbiyyantar das u mai gyara bayinsa, wanda yake tsaye waajen lura da al’amuransu. Kuma babu wani abu da zai samu ba tare da umarninsa ba, kuma motsin komai yana faruwa ne da izininsa da nufinsa