Skip to content

Idan haila ta zo wa mace bayan jifan JAMRATUL AƘABA (jifan Shaiɗan), kafin ɗawafin Ifada, alhalin tana tare da mijinta da wasu a tawaga, to, menene ya wajaba ta aikata, tare da sanin cewa ba ta da damar dawowa in ta koma (ƙasarta)?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

س59: إذا حاضت المرأة بعد رمي جمرة العقبة، وقبل طواف الإفاضة، وهي مرتبطةٌ هي وزوجها مع رفقةٍ، فماذا عليها أن تفعل، مع العلم أنه لا يمكنها العودة بعد سفرها؟

الجواب

AMSA TA 1:

Idan ba za ta samu dawowa ba sai ta yi kaffa-kaffa, sannan ta yi ɗawafin sabo da lalura, babu komai a kanta, sannan ta kammala ragowar ayyukan hajjin.

ﺟ59: إذا لم يمكنها العودة فإنها تتحفظ، ثم تطوف للضرورة، ولا شيء عليها، وتكمل بقية أعمال الحجّ.