Skip to content

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Idan haila ta zo mata a ranar Arfa yaya za ta yi?

س58: إذا حاضت المرأة يوم عرفة فماذا تصنع؟

الجواب

AMSA TA 1:

Idan ta yi haila a ranar Arfa za ta ci gaba da aikin hajjinta, ta yi duk abin da mutane suke yi, kada ta yi ɗawafi a Ka'aba har sai ta samu tsarki.

ﺟ58: إذا حاضت المرأة يوم عرفة فإنها تستمرّ في الحجّ، وتفعل ما يفعل الناس، ولا تطوف بالبيت حتى تطهر.