Skip to content

Mace ce ta yiwo harama daga Sail alhali tana haila, yayin da ta iso zuwa Makka, sai ta tafi zuwa Jidda, don wata buƙata ta ta, sai ta samu tsarki tana Jidda, ta yi wanka, ta taje gashinta, sannan ta cika hajjinta, shin hajjinta ingantacce ne? shin akwai wani abu da ya hau kanta?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

س53: امرأةٌ أحرمت بالحجّ من السّيل وهي حائضٌ، ولـما وصلت إلى مكة ذهبت إلى جدة؛ لحاجةٍ لها، وطهرت في جدّة، واغتسلت، ومشطت شعرها، ثم أتمت حجها، فهل حجّها صحيحٌ؟ وهل يلزمها شيءٌ؟

الجواب

AMSA TA 1:

Hajjinta ingantacce ne, babu komai a kanta.

ﺟ53: حجّها صحيحٌ، ولا شيء عليها.