Menene hukuncin [ruwan] hanta-hanta da ya ke sauko wa daga mace kafin haila da kwana ɗaya ko fiye, ko ƙasa da haka, mai yiwuwa abin da ya ke saukowar ya zo a yanayin zare siriri baƙi ko ruwan ƙasa ko makamancin haka? Kuma menene hukunci idan ya kasance bayan haila?
السؤال
TAMBAYA TA 1:

س46: ما حكم الكدرة الّتي تنزل من المرأة قبل الحيض بيومٍ أو أكثر أو أقل، وقد يكون النازل على شكل خيطٍ رقيقٍ أسود أو بنّيٍّ أو نحو ذلك؟ وما الحكم لو كانت بعد الحيض؟
الجواب
AMSA TA 1:
Idan wannan ya kasance a farko-farkon haila ne, to, haila ce, kuma za a gane hakan ne da ciwo da magos da ya ke samun mai haila a al-adance.
Amma [ruwan] hanta-hanta na bayan haila, sai ta jira har sai ya kau; sabo da [ruwan] hanta-hanta wanda ya sadu da haila (shima) haila ne; Sabo da faɗin Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita -: Kar ku yi gaggawa har sai kun ga farar ƙassa. Allah ne Masani.
ﺟ46: هذه إذا كانت من مقدّمات الحيض فهي حيضٌ، ويعرف ذلك بالأوجاع والـمغص الّذي يأتي الحائض عادةً.
أمّا الكدرة بعد الحيض فتنتظر حتى تزول؛ لأن الكدرة المتصلة بالحيض حيضٌ؛ لقول عائشة رضي الله عنها:
«لَا تَعْجَلْنَ حَتَّى تَرَيْنَ الْقَصَّةَ الْبَيْضَاءَ»[1]
والله أعلم.
[17] تقدم تخريجه.
من أحكام الحيض في الحجّ والاعتمار