Skip to content

Akwai waɗanda suke danganta maka faɗar cewa ba sai an sake alwala ba sabo da wannan ruwa mai zuba?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Akwai waɗanda suke danganta maka faɗar cewa ba sai an sake alwala ba sabo da wannan ruwa mai zuba?

س45: هناك من ينسب إليك القول بعدم الوضوء من ذلك السائل؟

الجواب

AMSA TA 1:

Wanda ya danganta min wannan maganar bai faɗi gaskiya ba, a zahiri cewa shi ya fahimci daga faɗa ta cewa ruwan mai tsarki ne, sai ya fahimci cewar ba ya warware alwala.

ﺟ45: الّذي ينسب عنّي هذا القول غير صادقٍ، والظاهر أنه فهم من قولي: إنه طاهرٌ أنه لا ينقض الوضوء.