Skip to content

Idan macen da lema take zubo mata koda yaushe ta yi alwala sabo da sallar farilla, shin ya inganta, ta sallaci abin da ta so na nafiloli, ko karatun Al-ƙur'ani da wannan alwalar ta farilla, zuwa wata farillar ta biyu?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

س36: إذا توضأت المرأة التي ينزل منها السائل مستمرًّا لصلاة فرضٍ، فهل يصحّ لها أن تصلّي ما شاءت من النوافل أو قراءة القرآن بوضوء ذلك الفرض إلى حين الفرض الثاني؟

الجواب

AMSA TA 1:

Idan ta yi alwala a farkon lokaci sabo da sallar farilla, to, ya halatta a gareta ta sallaci abin da ta so na farillai da nafiloli da karatun Al-ƙur'ani har zuwa lokacin wata sallar ya shigo.

ﺟ36: إذا توضأت لصلاة الفريضة من أول الوقت فلها أن تصلّي ما شاءت من فروضٍ ونوافل وقراءة قرآنٍ إلى أن يدخل وقت الصلاة الأخرى.