Skip to content

Shin ya inganta ga wannan matar ta yi sallar tsayuwar dare idan rabin daren ya wuce da alwalar Isha'i?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Shin ya inganta ga wannan matar ta yi sallar tsayuwar dare idan rabin daren ya wuce da alwalar Isha'i?

س38: هل يصحّ أن تصلّي هذه المرأة قيام الليل إذا انقضى نصف الليل بوضوء العشاء؟

الجواب

AMSA TA 1:

A'a, idan rabin dare ya shuɗe, to, ya wajaba a kanta ta sabunta alwala, kuma an ce: Bai zama lallai a kanta sai ta sabunta alwalar ba, wannan shi ne mafi rinjaye.

ﺟ38: لا، إذا انقضى نصف الليل وجب عليها أن تجدّد الوضوء، وقيل: لا يلزمها أن تجدّد الوضوء، وهو الراجح.