Menene ra'ayinka game da amfani da ƙwayoyin dakatar da haila: saboda azumi tare da mutane?
السؤال
TAMBAYA TA 1:
Menene ra'ayinka game da amfani da ƙwayoyin dakatar da haila: saboda azumi tare da mutane?
س23: ما رأيك في تناول حبوب منع الدورة الشهرية؛ من أجل الصّيام مع الناس؟
الجواب
AMSA TA 1:
Ni ina yin gargadi game da wannan,hakan kuwa sabo da ƙwayoyin nan akwai cutarwa mai yawa a cikinsu, wannan ya tabbata a wajena, ta hanyar likitoci, abin da za'a gayawa mace shi ne wannan wani abu ne, wanda Allah Ya rubuta shi ga 'yan Adam mata, ki wadatu da abin da Allah mai girma da ɗaukaka Ya rubuta miki, ki yi azumi a lokacin da babu abin da zai hanaki, idan kuma aka samu abin da zai hana, to, ki sha, don yarda da abin da Allah mai girma da buwaya Ya ƙaddara miki.
ﺟ23: أنا أحذّر من هذا، وذلك لأن هذه الحبوب فيها مضرةٌ عظيمةٌ، ثبت عندي ذلك عن طريق الأطبّاء، ويقال للمرأة: هذا شيءٌ كتبه الله على بنات آدم، فاقنعي بما كتب الله عز وجل، وصومي حيث لا مانع، وإذا وجد المانع فأفطري، رضًى بما قدّر الله عز وجل.