Skip to content

Idan mace mai ciki ta ga jini kafin haihuwa da kwana ɗaya ko biyu, shin za ta bar azumi da sallah sabo da shi, ko me za ta yi?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Idan mace mai ciki ta ga jini kafin haihuwa da kwana ɗaya ko biyu, shin za ta bar azumi da sallah sabo da shi, ko me za ta yi?

س22: إذا رأت الحامل دمًا قبل الولادة بيومٍ أو يومين، فهل تترك الصوم والصلاة من أجله، أو ماذا؟

الجواب

AMSA TA 1:

Idan mai ciki ta ga jini kafin haihuwa da kwana ɗaya ko biyu, kuma a tare da ita akwai naƙuda, to, wannan biƙi ne, za ta dakata da sallah da azumi sabo da shi, idan kuma babu naƙuda a tare da shi, to, jinin cuta ne babu wata izina a cikinsa, kuma ba zai hanata sallah ko azumi ba.

ﺟ22: إذا رأت الحامل الدم قبل الولادة بيومٍ أو يومين، ومعها طلقٌ، فإنه نفاسٌ، تترك من أجله الصلاة والصّيام، وإذا لم يكن معه طلقٌ فإنه دم فسادٍ لا عبرة فيه، ولا يمنعها من صيامٍ ولا صلاةٍ.