Imanin ɗayanku ba ya cika har sai na kasance mafi soyuwa a gare shi sama da babansa da ‘ya’yansa da mutane bakiɗaya
An karbo daga Anas Allah Ya yarda da shi, ya ce: Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:
Imanin ɗayanku ba ya cika har sai na kasance mafi soyuwa a gare shi sama da babansa da ‘ya’yansa da mutane bakiɗaya.
«لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ».
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana ba mu labarin Musulmi ba zai kasance mai cikakken imani ba har sai ya gabatar da son Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, a kan son babarsa da babansa da ɗansa da ‘yarsa da mutane bakiɗaya, wannan soyayya kuwa tana hukunta yi masa biyayya da taimaka masa da kuma barin saɓa masa.
...:
Wajibcin son Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, da kuma gabatar da shi a kan son duk wani da a ka halitta.
Daga cikin alamomin cikar so: Taimakawa Sunnar Ma’aikin Allah, da kuma bayar da rai da dukiya a kan haka.
Son Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana hukunta yi masa biyayya a abin da ya yi umarni da kuma gasgata shi a abin da ya ba da labari da kuma nisantar abin da ya hana kuma ya tsawatar, da bin Sa, da kuma barin Bid’a.
Haƙƙin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi shi ne mafi girma mafi ƙarfi a kan na kowa, domin ya kasance shi ne dalilin shiriyarmu daga ɓata da kuma tseratar da mu daga wuta, da rabauta da aljanna.
Sahih Al-Bukhari (1/ 12) (15).
Sahih Muslim (1/ 67) (44).
Kari (7)
فتح الباري لابن رجب (1/ 48).
الجديد في شرح كتاب التوحيد.
للقرعاوي (ص281).
الملخص في شرح كتاب التوحيد.
للفوزان (ص252).
القول المفيد على كتاب التوحيد.
لابن عثيمين (2/ 50).
An ambata a cikin littattafai
16 Littattafai- Imanin da Allah wanda Ya wajabta shi akan bayinSa daga abinda ya zo a cikin Alkur'ani mai girma da Sunnar Annabta."Imanin ɗayanku ba zai cika ba har sai na kasance mafi soyuwa a gare shi daga ɗansa da mahafinsa da mutane baki ɗaya"
- Imanin da Allah wanda Ya wajabta shi akan bayinSa daga abinda ya zo a cikin Alkur'ani mai girma da Sunnar Annabta."Imanin ɗayanku ba ya cika har sai na kasance mafi soyuwa a gare shi sama da babansa da ɗansa da mutane bakiɗaya"
- Imanin da Allah wanda Ya wajabta shi akan bayinSa daga abinda ya zo a cikin Alkur'ani mai girma da Sunnar Annabta."Na rantse da wanda raina yake a hannunSa, ɗayanku ba za yi imani ba har sai na zama mafi soyuwa gare shi daga mahaifansa da ɗansa".
Kari (13)
- التوحيد في ضوء عقيدة الإمام الشافعي رحمه الله ونصوصه ومروياته"لا يؤمن أحدكم حتى أكون أحب إليه من ولده ووالده والناس أجمعين". ([136])
- المناهج التعليمية - الصف السادسالمناهج الدراسية - الحديث - الصف السادس - الفصل الأول «لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ، وَوَلَدِهِ، وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»
- خذ عقيدتك من الكتاب والسنة الصحيحة«لا يؤمن أحدكم حتى أكون أحب إليه من والده وولده والناس أجمعين»
- ما لا يسع أطفال المسلمين جهله«لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ، وَوَلَدِهِ، وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»[73].
- ما لا يسع أطفال المسلمين جهله«لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ، وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»[83].
- ما لا يسع أطفال المسلمين جهله«وَالَّذِي نَفْسِي بِيَدِهِ، لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ»[195].
- مجموعة زاد التربية الإسلامية (1)، والسيرة النبوبة (1)، والعقيدة (1)، والفقه (1)2«لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»
- مجموعة زاد التربية الإسلامية (2)1«والذي نفسي بيده، لا يؤمنُ أحدكم حتى أكون أحبَّ إليه من والدِهِ وولده والناسِ أجمعين»
- مشروع المنهج التعليميمادة التوحيد مستوى 1«لاَ يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»
- مشروع منهاج زادكزادك 3 طالب نهائي«لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»
- مشروع منهاج زادكزادك 3 طالب نهائي«لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ».
- نبراس طالب (1)1«لاَ يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَالِدِهِ وَوَلَدِهِ وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»
- نبراس طالب (3)نبراس طالب 3«لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى أَكُونَ أَحَبَّ إِلَيْهِ مِنْ وَلَدِهِ وَوَالِدِهِ وَالنَّاسِ أَجْمَعِينَ»