92 : 17
وَسَيُجَنَّبُهَا ٱلۡأَتۡقَى
Kuma mafi taƙawa zai nisance ta.
Explanation & meanings · 1
- Mafi taƙawa da Mafi shaƙãwa suna ma'anar mai taƙawa da shaƙiyyi.
Aya 17 of اللَّيل (92 : 17). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
وَسَيُجَنَّبُهَا ٱلۡأَتۡقَى
Kuma mafi taƙawa zai nisance ta.