89 : 9
وَثَمُودَ ٱلَّذِينَ جَابُواْ ٱلصَّخۡرَ بِٱلۡوَادِ
Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje)?
Explanation & meanings · 1
- Wãdil-ƙura, sunan wuri ne kusa da Madina wajen Syria, wato Sham.
Aya 9 of الفَجر (89 : 9). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
وَثَمُودَ ٱلَّذِينَ جَابُواْ ٱلصَّخۡرَ بِٱلۡوَادِ
Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje)?