Skip to content
الأعلى /

Aya 15

87 : 15

Aya 15 of الأعلى (87 : 15). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الأعلى Ayoyi 19
Sura · الأعلى
Hausa · Gummi
87 : 15

وَذَكَرَ ٱسۡمَ رَبِّهِۦ فَصَلَّىٰ

Kuma ya ambaci sũnan Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla.

Explanation & meanings · 1
  1. Ya ambaci sũnan Allah ga ayyukansa duka, ya yi sallolin nan biyar da sauran.