87 : 16
بَلۡ تُؤۡثِرُونَ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا
Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.
Explanation & meanings · 1
- Rayuwa iri biyu ce, ta dũniya da ta Lãhira.
Aya 16 of الأعلى (87 : 16). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
بَلۡ تُؤۡثِرُونَ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا
Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.