81 : 7
وَإِذَا ٱلنُّفُوسُ زُوِّجَتۡ
Kuma idan rãyuka aka haɗa su da jikunkunansu.
Explanation & meanings · 1
- Ko kuma, aka haɗa kõwane mutum da irin mutãnensa a Aljanna ko a wuta.
Aya 7 of التَّكوير (81 : 7). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
وَإِذَا ٱلنُّفُوسُ زُوِّجَتۡ
Kuma idan rãyuka aka haɗa su da jikunkunansu.