Skip to content
التَّكوير /

Aya 8

81 : 8

Aya 8 of التَّكوير (81 : 8). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

التَّكوير Ayoyi 29
81 : 8

وَإِذَا ٱلۡمَوۡءُۥدَةُ سُئِلَتۡ

Kuma idan wadda aka turbuɗe ta da rai aka tambaye ta.

Explanation & meanings · 1
  1. A cikin zãmanin jahiliyya Lãrabãwa bã su son a haifa musu 'ya'ya mãta dõmin haka har sukan turbuɗe 'ya'yansu dõmin kada su yi abin kunya ko kuma su talauce wajen yi musu aure.