Skip to content
الوَاقِعة /

Aya 8

56 : 8

Aya 8 of الوَاقِعة (56 : 8). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الوَاقِعة Ayoyi 96
56 : 8

فَأَصۡحَٰبُ ٱلۡمَيۡمَنَةِ مَآ أَصۡحَٰبُ ٱلۡمَيۡمَنَةِ

Watau mazõwa dãma. Mẽne ne mazõwa dãma?

Explanation & meanings · 1
  1. Mazõwa dãma ko mãsu albarka waɗanda zã a baiwa takardunsu a dãma. Mazõwa hagu ko mãsu shu'umci waɗanda zã a baiwa takardunsu da hagu.