56 : 77 إِنَّهُۥ لَقُرۡءَانٞ كَرِيمٞ Lalle shi (wannan littãfi), haƙĩƙa, abin karantãwa ne mai daraja.