56 : 45 إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَبۡلَ ذَٰلِكَ مُتۡرَفِينَ Lalle sũ, sun kasance a gabãnin wannan waɗanda aka jiyar dãɗi.