37 : 45 يُطَافُ عَلَيۡهِم بِكَأۡسٖ مِّن مَّعِينِۭ Anã kẽwayãwa a kansu da hinjãlan giya, ta daga waɗansu marẽmari.