23 : 9 وَٱلَّذِينَ هُمۡ عَلَىٰ صَلَوَٰتِهِمۡ يُحَافِظُونَ Kuma da waɗanda suke, sũ a kan sallõlinsu sunã tsarẽwa.