Skip to content

Idan aka ce da kai: menene ma`anar tabarruki ?

السؤال

Tambaya/ Idan aka ce da kai: menene ma`anar tabarruki ?

الجواب

Amsa: Sai ka ce : Shi ne neman albarka da alheri ta hanya kamun kafa da wasu sababai da mutum zai aikata su domin kaunar samun alheri a gareshi da samun abin da yake nufin sa da kuma abin da yake so