Skip to content

Idan aka ce da kai: Me zaka fada idan ka sauka a wani Masauki ?

السؤال

Tambaya / Idan aka ce da kai: Me zaka fada idan ka sauka a wani Masauki ?

الجواب

Amsa / Sai ka ce: Zan fadi abin da manzon Allah mai tsira da aminci ya shiyar da ni zuwa gareshi- ya ce: (Duk wanda ya sauka wani masauki sai ya ce: Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da ya halitta, babu abin da zai cutar da shi har ya bar wannan masaukin nashi). Muslim ne ya Rawaito