Skip to content

Idan aka ce: Menene Hukuncin wanda yake kudurtar cewa halittar nan wadansu akdabu ne su hudu ko su bakwai suke tafi da al-amuran su, ko kuma akwai wadansu autadu ko gausi da ake fukantar sa da bauta koma bayan Allah? Ko kuma a hadasu tare da Allah?

السؤال

Tambaya: Idan aka ce: Menene Hukuncin wanda yake kudurtar cewa halittar nan wadansu akdabu ne su hudu ko su bakwai suke tafi da al-amuran su, ko kuma akwai wadansu autadu ko gausi da ake fukantar sa da bauta koma bayan Allah? Ko kuma a hadasu tare da Allah?

الجواب

To kace : Duk wanda ya kudurce wannan (a zuciyar sa) to hakika malamai sun hadu akan kaficin sa, saboda yayi kuduri da samuwar abokin tarayya ga Allah a cikin rububiyyar sa