Skip to content

Idan aka ce da kai: Shin ana iya yanke Hukunci ga wani daga cikin Musulmi da cewa shi dan Aljanna ne ko Dan wuta?

السؤال

Tambaya: Idan aka ce da kai: Shin ana iya yanke Hukunci ga wani daga cikin Musulmi da cewa shi dan Aljanna ne ko Dan wuta?

الجواب

Amsa / Sai a ce : Ba`a yiwa wani Hukunci da wuta ko aljanna sai wanda nassoshi suka zo cikin yimusu hukunci, saidai ana fatan samun lada ga mai kyautata aiki kuma ana jin tsoron ukuba ga mai munana aiki, kuma muna cewa duk wanda ya mutu akan imani to makomarsa zuwa aljanna ce, kuma duk wanda ya mutu akan shirka da kafirci to shi dan wuta ne kuma tur da makoma.