Skip to content

Idan aka ce da kai shin kyawun niyya ba tare da aiki ba zai wadatar?

السؤال

Tambaya: Idan aka ce da kai shin kyawun niyya ba tare da aiki ba zai wadatar?

الجواب

Amsa: Sai ka ce a’a, dole ne kyawun niyya wato ikhlasi da aiki su dace da shari’ar manzon Allah tsira da amincin Allah a gare shi, hujjar haka itace faxin Allah “Duk wanda yake fatan ya gamu da Allah (lafiya) to sai ya aikata aiki mai kyau kuma kada ya haxa kowa da Allah a ibada (Kahfi 110) Allah ya sharxanta a cikin wannan ayar cewa ba za a karvi aiki a sai da kyakykyawar niyya, da kuma dacewarsa da shari’ar manzon Allah tsira da amincin Allah a gare shi