Skip to content

Idan aka ce da kai menene ma’anar Ibada?

السؤال

Tambaya: Idan aka ce da kai menene ma’anar Ibada?

الجواب

Amsa: Sai ka ce: Ita ce dukkan abin da Allah yake so kuma ya yarda da shi, na daga maganganu da ayyuka na voye da na fili, ko mu furtasu ko mu aikata su, kamar tsoronsa da fatan alheransa da qaunarsa da neman taimakonsa da neman agajinsa da sallah da azumi.