Skip to content

Wacce ta kasance daga cikin mata ba ta sake alwala; sabo da ba ta san hukuncin ba, to, menene ya wajaba a kanta?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Wacce ta kasance daga cikin mata ba ta sake alwala; sabo da ba ta san hukuncin ba, to, menene ya wajaba a kanta?

س44: من كانت من النّساء لا تتوضأ؛ لجهلها بالحكم، ماذا عليها؟

الجواب

AMSA TA 1:

Ya zama wajibi a kanta ta tuba izuwa ga Allah - mai girma da ɗaukaka -, kuma ta tambayi malamai a kan haka.

ﺟ44: عليها أن تتوب إلى الله عز وجل، وتسأل أهل العلم بذلك.