Skip to content

Menene dalilin da ya sanya ba a rawaito wani hadisi daga manzon Allah - tsira da amincin su tabbata a gare shi - ba, da ya ke nuni a kan warwarewar alwala sabo da wannan ruwa mai zuba ba, tare da cewa sahabbai mata sun kasance suna da kwaɗayin neman fatawa a al-amuran addinin su?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

س43: ما العلة في أنه لم ينقل عن الرسول ﷺ حديثٌ يدلّ على نقض الوضوء بذلك السائل، مع أن الصحابيات كن يحرصن على الاستفتاء في أمور دينهن؟

الجواب

AMSA TA 1:

Sabo da wannan ruwa mai zuba ba kowace mace ya ke zubowa ba.

ﺟ43: لأن السائل لا يأتي كل امرأةٍ.