Skip to content

Game da sake alwala sabo da wannan ruwa mai zuba, shin wanke gaɓoɓin alwala da za ta yi kaɗai ya wadatar?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Game da sake alwala sabo da wannan ruwa mai zuba, shin wanke gaɓoɓin alwala da za ta yi kaɗai ya wadatar?

س42: بالنّسبة للوضوء من ذلك السائل، هل يكتفى بغسل أعضاء الوضوء فقط؟

الجواب

AMSA TA 1:

Eh, ya wadatar idan ya kasance mai tsarki ne, shi ne wanda ya ke fitowa daga mahaifa, ba daga mafitsara ba.

ﺟ42: نعم، يكتفى بذلك فيما إذا كان طاهرًا، وهو الّذي يخرج من الرحم، لا من المثانة.