Skip to content

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Me ya ke zama lallai idan wannan ruwan mai zuba ya samu jiki ko tufafi?

س41: ماذا يلزم لـما يصيب البدن أو اللّباس من ذلك السائل؟

الجواب

AMSA TA 1:

Idan ya kasance mai tsarki ne, to, babu wani abu da ya zama lallai a kanta, idan kuma ya kasance najasa ne - shi ne wanda ya ke fitowa daga mafitsara - to, ya wajaba a kanta ta wanke shi.

ﺟ41: إذا كان طاهرًا فإنه لا يلزمها شيءٌ، وإذا كان نجسًا -وهو الذي يخرج من المثانة- فإنه يجب عليها أن تغسله.