Skip to content

Idan wacce ruwan nan ya ke zubo mata a tsitstsinke, ta yi alwala, kuma bayan gama alwalar ta ta, kafin ta yi sallah sai ya zubo a wani karon daban, to, me ya wajaba a kanta?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Idan wacce ruwan nan ya ke zubo mata a tsitstsinke, ta yi alwala, kuma bayan gama alwalar ta ta, kafin ta yi sallah sai ya zubo a wani karon daban, to, me ya wajaba a kanta?

س40: إذا توضأت من ينزل منها ذلك السائل متقطّعًا، وبعد انتهائها من الوضوء وقبل صلاتها نزل مرةً أخرى، فماذا عليها؟

الجواب

AMSA TA 1:

Idan Ya kasance mai tsintsinkewa ne sai ta saurara har sai lokacin da zai yanke ya zo, Amma idan ya kasance ba shi da wani yanayi bayyananne, wani lokaci sai ya zo, wani lokaci kuma a'a, to, ita za ta yi alwala ne bayan shigar lokaci, kuma ta yi sallah, kuma babu komai a kanta.

ﺟ40: إذا كان متقطّعًا فلتنتظر حتى يأتي الوقت الذي ينقطع فيه، أما إذا كان ليس له حالٌ بيّنةٌ، حينًا ينزل، وحينًا لا، فهي تتوضأ بعد دخول الوقت، وتصلّي، ولا شيء عليها.