A wani lokaci mace tana ganin wani gurbi kaɗan na jini ko ɗige-ɗige kaɗan sosai da-ban-da-ban a lokatai na wuni, wani lokaci sai ta ganshi a lokacin al'ada alhali bata zubar ba, wani lokaci kuma tana ganinsa ba a lokacin al'ada ba, to, menene hukuncin azuminta a yanayin biyu?
السؤال
TAMBAYA TA 1:

س10: أحيانًا ترى الـمرأة أثرًا يسيرًا للدم أو نقطًا قليلةً جدًّا متفرّقةً على ساعات اليوم، مرةً تراه وقت العادة وهي لم تنزل، ومرةً تراه في غير وقت العادة، فما حكم صيامها في كلتا الحالين؟
الجواب
AMSA TA 1:
Amsar makamanciyar wannan tambaya ta gabata ba da daɗewa ba, sai dai karin bayanin shi ne idan waɗannan ɗige-ɗigen a ranekun al'ada ne, kuma ta lura da shi cewa yana daga cikin hailar da ta sani, to, ya zama hailar.
ﺟ10: سبق الجواب على مثل هذا السّؤال قريبًا، لكن بقي أنه إذا كانت هذه النّقط في أيام العادة، وهي تعتبره من الحيض الّذي تعرفه، فإنه يكون حيضًا.