Skip to content

Idan mace ta ga jini, ba ta tabbatar da cewa shi jinin haila ne ba, menene hukuncin azuminta na wannan wunin?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Idan mace ta ga jini, ba ta tabbatar da cewa shi jinin haila ne ba, menene hukuncin azuminta na wannan wunin?

س9: إذا رأت المرأة دمًا، ولم تجزم أنه دم حيضٍ، فما حكم صيامها ذلك اليوم؟

الجواب

AMSA TA 1:

Azuminta na wannan wunin ingantacce ne; sabo da asali shi ne rashin haila, har sai ya tabbata cewar hailar ce.

ﺟ9: صيامها ذلك اليوم صحيحٌ؛ لأن الأصل عدم الحيض حتى يتبيّن لها أنه حيضٌ.