90 : 6
يَقُولُ أَهۡلَكۡتُ مَالٗا لُّبَدًا
Yana cẽwa "Na halakarda dũkiya mai yawa,"
Explanation & meanings · 1
- Nã halaka dukiya mai yawa dõmin faɗã da addĩni.
Aya 6 of البَلَد (90 : 6). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
يَقُولُ أَهۡلَكۡتُ مَالٗا لُّبَدًا
Yana cẽwa "Na halakarda dũkiya mai yawa,"