87 : 6 سَنُقۡرِئُكَ فَلَا تَنسَىٰٓ Za mu karantar da kai (Alƙur'ãni) sabõda haka bã zã ka mantã (shi) ba.