87 : 13 ثُمَّ لَا يَمُوتُ فِيهَا وَلَا يَحۡيَىٰ Sa'an nan bã zai mutu ba a cikinta, kuma bã zai rãyu ba.