83 : 28 عَيۡنٗا يَشۡرَبُ بِهَا ٱلۡمُقَرَّبُونَ (Wato) wani marmaro ne wanda muƙarrabai ke sha daga gare shi.