76 : 25 وَٱذۡكُرِ ٱسۡمَ رَبِّكَ بُكۡرَةٗ وَأَصِيلٗا Kuma ka ambaci sũnan Ubangijinka, sãfe da maraice.