Skip to content
Al'muzammil /

Aya 8

73 : 8

Aya 8 of Al'muzammil (73 : 8). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Al'muzammil Ayoyi 20
Sura · Al'muzammil
Hausa · Gummi
73 : 8

وَٱذۡكُرِ ٱسۡمَ رَبِّكَ وَتَبَتَّلۡ إِلَيۡهِ تَبۡتِيلٗا

Kuma ka ambaci sũnan Ubangijinka, kuma ka yanke (ƙauna daga kowa ka koma) zuwa gare Shi, yankewa.